Hukumomin lafiya na gida sun bayyana cewa hare-hare masu tsanani na Isra’ila a yammacin ranar Juma'a da ranar Asabar a yankunan tsakiya da arewacin zirin Gaza, sun yi sanadin shahadar wasu mutane da dama da kuma raunata wasu da dama.
An fitar da hotuna da bidiyo na lokacin da sojojin Isra’ila suka kai hari a sansanin Al-Maghazi a tsakiyar zirin Gaza, wanda ya nuna fashewa mai ƙarfi, tare da tashin wuta mai tsanani, da hayaki mai yawa.
Ra'ayinka